Browsing Category
Al’ajabi
Gwamnatin tarayya ta ce tana kokarin sanya Dalibai Miliyan 9 cikin shirin Ciyarwa a Makarantu
A wani Labarin kuma, Gwamnatin tarayya ta ce tana kokarin sanya Dalibai Miliyan 9 cikin shirin Ciyarwa a Makarantu karo na biyu.
A karkashin shirin, Daliban zasu rika samun Abinci a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kimanin mutane 20 ne suka kone a hatsarin mota ‘yan asalin Bulangu
A Safiyar Yau Laraba, 9 ga watan Yuni an samu mummunan hatsarin mota guda biyu (2) Kirar Hummer dauke da mutane yan biki wanda ake tsammanin sun 'yan asalin Jihar Jigawa ne, garin!-->…
Read More...
Read More...
‘Yansand sun tabbatar da kama wani manomi bisa zargin sanya guba a rijiyoyi 9 a wani kauye
‘Yansanda a jihar Yobe a yau sun tabbatar da kama wani manomi dan shekara 25, mai suna Mohammad Mohammad, bisa zargin sanya guba a rijiyoyi 9 na kauyen Kasesa dake kusa da Damaturu,!-->…
Read More...
Read More...
Hisbah Sun Kama Mata Da Miji Masu Safarar Jarirai
’Yan Hisbah sun cafke wata mata da mijinta da suki yiwo safarar wata jariyiya daga Jihar Delta zuwa Kano.
Jami’an Hukumar ta Jihar Kano sun cafke mata da mijin ne a tashar mota!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yadda Wani Matashi Ya Fille Kan Kakarsa
Wani matashi ya fille kan kakarsa mai kimanin shekara 70 kai, sannan ya wuce da shi kai tsaye zuwa ofishin ’yan sanda.
Jami’an ’yan sanda a babban caji ofis din da ke yankin Kisumu!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yadda N50 Ta Yi Sanadiyyar Kisan Mutum 3 akan Caca
Akalla mutum uku ne aka kashe wani kuma na can kwance rai kwakwai mutu kwakwai a kan kudin caca N50.
Wakilinmu ya ga gano cewa wani mai suna Chidubem Mbamara ne ranar Juma’a ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Wani ba Kano ya kashe dansa da duka akan batan gallan 2 na manja
Yan sanda a Kano suna cafke da Awaisu Auwalu,dan shekara 40, mazaunin unguwar Samegu da ke cikin garin Kano, saboda ya lakadawa dan nasa duka har lahira kan zargin satar galan galan!-->…
Read More...
Read More...
Ina so abi min hakkin ’yata inji mahaifin amaryar da aka kashe
Malam Ibrahim Yahaya Sidi Na Khalifa, mahaifin amaryar da aka kashe a Talatar da ta gabata kwanaki 54 kacal da daura mata aure, ya nemi a bi masa hakkin ’yarsa da aka kashe.
Amina!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Neja ta sanar da barkewar cutar murar tsuntsaye
Gwamnatin jihar Neja ta sanar da bullar cutar murar tsuntsaye a cikin wasu gidajen kiwon kaji da ke jihar.
Jami’in yada labarai na Ma’aikatar Kiwon Dabbobi, Abubakar Kuta, ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An zabi Harshen Hausa a Nahiyar Afrika Don Fassara A Ka’abah
Daya daga cikin fadar Hausawa
An zabi harshen hausa Dan gudanar da fassarar hudubar Ranar Arfa A kasar saudiyya
Shugaban manyan masallatan nan biyu (Ka'abah da Madinah), Sheikh!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...