Browsing Category
Al’ajabi
Civil Defense ta gargadi iyaye da suke sanya ido akan wadanda ‘ya’yansu ke mu’amala da su
Hukumar tsaron fararen hula, Civil Defense ta gargadi iyaye da a ko da yaushe suke sanya ido akan wadanda ‘ya’yansu ke mu’amala da su, musamman manya.
Kwamandan hukumar na jihar…
Read More...
Read More...
Akalla jarirai 10 ne ake binnewa a kullum a babbar makabartar Gombe
Akalla kimanin jarirai 10 ne ake binnewa a kullum a babbar makabartar Gombe, wacca ke da nisan kilomita 3 daga babban birnin na Gombe.
Ma,aikatan dake kula da wannan makabartar ne…
Read More...
Read More...
Hukumar Hisbah ta damke wasu mutane biyar ‘yan luwadi a Kano
Hukumar ta Hisbah ta jihar Kano ta kama wasu mutane biyar da ake zargi da luwaɗi a unguwar Sheka Barde a karamar hukumar Kumbotso ta cikin gari.
Kamar yadda majiyar mu ta ruwaito,…
Read More...
Read More...
Wani yaro dan shekara 17 ya mutu sanadiyyar fadawa Kogi a Kano
Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano, ta tabbatar da mutuwar wani Yaro dan shekara 17 mai suna Muhammad Muktar Tijjani, bayan ya fada cikin wani Kogi mai suna Semegu a yankin Sobon titi…
Read More...
Read More...
An yankewa matashi hukuncin daurin rai-da-rai saboda yi wa yarinya ’yar shekara 12 fyade
Babbar Kotun Jihar Jigawa dake nan Hadejia ta yanke wa wani mai suna Jibril Idi hukuncin daurin rai-da-rai saboda yi wa yarinya ’yar shekara 12 fyade da yi mata ciki.
Alkalin da ya…
Read More...
Read More...
‘Yan gida daya sunci tuwo mai guba sun mutu su tara
Kamar yadda muka sami rahoto, mutane 9 yan gida daya a kauyen Jangeme da ke Gusau a jihar Zamfara sun mutu, bayan cin tuwo mai guda.
Wani dan uwa ga iyalan Abdullahi Bello ya shaida…
Read More...
Read More...
NDLEA ta damke wasu mutane 363 da take zargi da safarar miyagun kwayoyi a Jigawa
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa reshen jihar Jigawa NDLEA ta damke wasu mutane 363 da take zargi da safarar miyagun kwayoyi da dillancinta a jihar daga watan Yunin…
Read More...
Read More...
Za a samu karancin gurasa saboda tashin farashin fulawa
Akwai yiwuwar nan ba da dadewa ba a samun karancin gurasa kasancewar masu sarrafa ta suna barazanar dena sarrafawa saboda tashin farashin fulawa.
Shugabar kungiyar masu sarrafa…
Read More...
Read More...
Yadda wani saurayi ya aure kanwar wacce zai aure bayan amaryar ta rasu a wajen daurin aure
Awani lamari da za a kwatanta da biki mafi ban mamaki a cikin bukukuwan aure da aka yi a bana, wani dan kasar Indiya ya auri kanwar amaryar da ake shirin daura musu auri jim kadan…
Read More...
Read More...
Yadda wasu jirage suka halla shanu 1000 a Nassarawa.
Wasu jiragen saman yakin kasar nan sun hallaka sama da shanu 1000 a wani hari da suka kaddamar a matsugunni wasu Fulani dake Keana da karamar hukumar Doma ta jihar Nasarawa.
Wasu…
Read More...
Read More...