Browsing Category
Addini
Ko kadan gwamnatina ba ta adawa da sanya hijabi daga bangaren mata musulmi – Mohammed Bago
Gwamnan jihar Neja, Mohammed Bago, ya ce ko kadan jihar ba ta adawa da sanya hijabi daga bangaren mata musulmi.
Muhammad Bago ya mayar da martani ne kan wani rahoto da aka wallafa a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamna Namadi ya jaddada manufofin gwamnatinsa na ba da fifiko ga fannin ilimin addinin musulunci
Gwamna Mallam Umar Namad ya bayyana ilimi a matsayin kashin bayan samuwar kowace al’umma da ci gabanta, wanda shi ne babban dalilin da ya sa gwamnatinsa ta kafa hukumar tsangaya domin!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano za ta hada hannu da masu amfani da shafukan TikTok
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta bayyana cewa za ta hada hannu da masu amfani da shafukan TikTok domin tsaftace harkokinsu na sada zumunta a kokarinta na dakile yawaitar munanan dabi’u!-->…
Read More...
Read More...
Kwamitin zakka na masarautar Hadejia ya kaddamar da rabon zakka ta bana
A jawabinsa shugaban kwamitin zakka na masarautar Barista Abdulfatah Abdulwahab ya bukaci masu hali a cikin alumma dasu rinka bada zakka domin tsarkake dukiyoyinsu
Shugaban wanda ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Sama da mayakan Boko Haram 82 ne suke mutu a wani rikicin kabilanci da ya barke tsakanin mayakan
Akalla mayakan Boko Haram 82 ne aka kashe a wani rikicin cikin gida mai alaka da kabilanci da ya barke tsakanin mayakan.
Lamarin ya faru ne a karamar hukumar Kukawa ta jihar Borno.
!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Davido ya goge faifan bidiyon wakar Logos Olori, bayan ya fuskanci tsangwama a yanar gizo
Tauraron mawakin Najeriya, David Adeleke, wanda aka fi sani da Davido, ya goge faifan bidiyon waka mai cike da ce-ce-ku-ce na takwaransa, Logos Olori, bayan ya fuskanci tsangwama a!-->…
Read More...
Read More...
Sharuɗɗan belin Dakta Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi
Sharuɗɗan belin da aka ba fitaccen malamin addinin musuluncin nan na jihar Bauchi kuma babban limamin masallacin Juma’a na Dutsen Tanshi, Dakta Idris Abdulaziz, ya hana a sake shi daga!-->…
Read More...
Read More...
Sarkin Musulmai ya umurci a fara duban jinjirin watan Al-Muharram
Mai alfarma Sarkin Musulmai Sa’ad Abubakar III, a jiya ya umurci al’ummar Musulmi da su fara duban jinjirin watan Al-Muharram daga yau Litinin.
Sarkin Musulmi, wanda kuma shi ne!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Manoma sun gudanar da addu’o’i saboda rashin samun ruwan sama
Kamfanin Dillancin Labarai Kasa NAN ya bayar da rahoton cewa, manoman da galibinsu suke zaune a yankunan arewaci da tsakiyar jihar Borno, sune wadanda karancin ruwan yafi shafa a halin!-->…
Read More...
Read More...
Governor Bala Mohammed distributed 300 Saudi Riyals to each of the more than 3,000 Bauchi pilgrims
Governor Bala Mohammed of Bauchi State has distributed 300 Saudi Riyals to each of the more than 3,000 Bauchi pilgrims in the holy land of Mecca.
This is contained in a statement!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...