Browsing Category
Addini
An amince da takardar neman sayen karin kayan abinci domin ciyarwar buda baki a jihar Jigawa
A daidai lokacin da gwamnatin jihar Jigawa ta kuduri aniyar rage wahalhalun da al'ummar jihar nan ke fuskanta sakamakon karin farashin kayan abinci, majalisar zartaswar jiha ta amince!-->…
Read More...
Read More...
RAMADAN: Gwamnatin jihar Katsina ta ware ₦10Bn domin tallafawa marasa galihu
Gwamnatin jihar Katsina ta ce ta ware naira biliyan 10 domin siyan hatsi don tallafawa marasa galihu a cikin watan Ramadan.
Gwamnan jihar Dikko Umar Radda ne ya bayyana hakan a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jigawa zata ciyar da mutane 171,900 a kowace rana cikin watan Ramadana
Gwamnatin jihar jigawa tace zata ciyar da akalla mutane dubu 171 da 900 a kowace rana cikin watan ramadana mai kamawa.
Gwamna Mallam Umar Namadi ya bayyana haka yayin kaddamar da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Jigawa zata samar da Karin makarantun islamiyyu guda 150
Zulkiflu Abdullahi Dagu
Gwamnatin jihar Jigawa zata samar da Karin makarantun islamiyyu guda 150 domin karantar da Fulani makiyaya
Sakatariyar gudanarwa ta hukumar llmin Ya’Yan!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyar kiristoci ta ce illar tabarbarewar tattalin arziki ba abu ne da talakawa zasu iya jurewa ba
Kungiyar kiristoci ta Najeriya CAN ta ce illar tabarbarewar tattalin arziki da ake fama da ita a kasar na zama abin da ba zai iya jurewa ga talakawan Najeriya ba.
Kungiyar a jihohin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar Alhazai ta sanar da ₦4.679M a matsayin farashi aikin hajjin shekarar 2024
Shugaban Hukumar, Malam Jalal Arabi ya ce ana bukatar maniyyatan da suka fito daga yankin Kudancin Najeriya su biya miliyan 4 da dubu 899 a matsayin kudin aikin Hajji, yayin da wadanda!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar jin dadin Alhazai zata gudanar da bita ga sabbin jamianta na kananan hukumomi
Hukumar jin dadin Alhazai ta jihar Jigawa zata gudanar da taron bitar sanin makamar aiki ga sabbin jamianta na kananan hukumomi wato center officers.
Hakan na kunshe ne a wata!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kama wani da ake zargi da satar janareton masallacin Juma’a
Jami’an ‘yan sanda a jihar Kaduna sun kama wani da ake zargi da satar janareto mai amfani da hasken rana da batirinsa da ke samar da haske a masallacin Juma’a a garin Hunkuyi da ke!-->…
Read More...
Read More...
Jagoran darikar Tijjaniyya a Najeriya ya bayyana goyon bayansa ga gwamnatin Bola Tinubu
Mai martaba Sarkin Kano na 14 kuma jagoran darikar Tijjaniyya a Najeriya ya bayyana goyon bayansa ga gwamnatin shugaban Bola Ahmed Tinubu, yana mai cewa shugaban ya karbi mulki a cikin!-->…
Read More...
Read More...
Shugaba Tinubu ya amince da kamfanonin jiragen sama 3 domin jigilar maniyyatan aikin hajji
Shugaban kasa Bola Tinubu ya amince da kamfanonin jiragen sama 3 domin jigilar maniyyatan aikin hajjin bana.
Mataimakiyar daraktan hulda da jama’a na hakumar jin dadin alhazai ta!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...