Browsing Category
Addini
Farfesa Maqariy ya ajiye aikin Jami’a
Bayan kwashe shekaru yana aikin koyarwa a Jami'ar Bayero dake Kano, babban limamin masallacin birnin tarayya dake Abuja Farfesa Ibrahim Ahmad Said Maqariy (Hafizahulla) ya ajiye!-->…
Read More...
Read More...
Gwanna Badaru Ya Bukaci Wadanda Suka Bude Makarantun Islamiyya da su Sake Rufewa
Hadakar kungiyar makarantun Islamiyya ta jihar Jigawa ta umarci dukkanin makarantun islamiyyaun da suka koma karatu dasu rufe, ba tare da bata lokaci ba.
Da yake bayarda umarnin a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Sheikh Dahiru Bauchi Yayi Suka Kan Maganar Haramta Almajirci
Malamin ya ayyana cewa Almajirai suna da ‘yancin gudanar da addininsu ba tare da wata tsangwama ba a kudin tsarin mulki.
Read More...
Read More...
Bana Babu Tafsiri Ko Wani Wa’azi Da Zai Tara Mutane Wuri Guda A Ramadan – Sarkin Musulmai
A wata sanarwa wacce sakataren Jama’atul Nasril Islam, Dr. Khalid Abubakar Aliyu ya fitar, Sarkin Musulman ya bukaci dukkan musulmai da suyi sallolinsu a gida, kasancewar baza su…
Read More...
Read More...
Za a kai limaman Juma’a 15 kotu a Kano
Shi ma wani da ya jagoranci fiye da mutane 200 sallar Juma’a a garin Garun Ali, Malam Ado Gambo, ya bayyana cewa bai san da dokar ba gaba daya don haka ya nemi a yi masa afuwa.
Read More...
Read More...
Tsauraran Hukuncin Da Ya Kamata Buhari Ya Dauka Kan Gwamnonin Arewa – Sultan
Mai martaba sarkin musulmi
Alhaji Sa’ad Abubakar yayi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya dauki mataki
kan gwamnonin da suka gaza dakile matsalolin al’umarsu, da suka hadar da!-->…
Read More...
Read More...
Jawabin Sarkin Kano Kan Matsalolin Arewa Da Suka Jawo Cece-Kuce
Mai Martaba Sarkin Kano, Mallam Muhammadu Sanusina II yace ‘yan Arewana daf da ruguza kawunansu matukar suka kasa magance dumbin matsalolin dake fuskantarsu.
Sarki Sanusi wanda yayi!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Sule Lamiɗo Ya Baƙunci Garin Hadejia Don Miƙa Saƙon Ta’aziyyar Rasuwar Jigogin Yankin da suka…
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido, ya kawo ziyarar ta’aziyya ga iyalan marigari Alhaji Garba Danjani Hadejia, wanda ya rasu ranar Litinin da dare, bayan gajeriyar jinya.
!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yadda Ake Warware Sihiri Cikin Sauƙi Daga Sheikh Dr. Isah Ali Pantami
1. A samu ruwa mai tsafta, gayen magariya koraye masu kyau guda bakwai (idan an samu busassu sunfi), sai a niqa a zuba cikin ruwan.
2. Sai a karanta suratul fatiha a cikin sa, kuma!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Sakon Shugaba Buhari Ga Sojoji Kafin Komawarsa Abuja Jiya
A jiya Asabar ne Shugaba Muhammadu Buhari ya koma babban birnin tarayya Abuja bayan ziyarar aiki ta kwana tara, wadda ta haɗa da yin bikin Sallar layya tare da ‘yan uwansa da kuma!-->…
Read More...
Read More...