Browsing Category
Addini
Hisba ta kai samame wasu gidajen sayar da barasa uku a jihar Jigawa
Rundunar Hisba ta jihar Jigawa ta kai samame wasu gidajen sayar da barasa uku a garin Kazaure.
Hakan na kunshe ne a wata sanarwa da rundunar ta bawa manema labarai
Sanarwar ta ce…
Read More...
Read More...
Kotu ta bayar da umarnin tsare wani mutum bisa zargin cin zarafin Limamin Masallaci
Wata Kotun Shari’ar Musulunci da ke zamanta a Kofar Kudu a Jihar Kano, ta bayar da umarnin tsare wani Malam Nasiru Mukhtar, bisa zargin cin zarafin Limamin wani Masallaci da ke Tudun…
Read More...
Read More...
Hukumar NAHCON na ƙoƙarin tabbatar da kuɗin Hajjin bana bai kai yadda ake hasashe ba
Shugaban hukumar jin daɗin alhazai ta kasa NAHCON, Farfesa Abdullahi Saleh Usman ya ce hukumar tana ƙoƙari domin tabbatar da kuɗin Hajjin bana bai kai yadda ake hasashe ba, inda ya ce…
Read More...
Read More...
Maniyyata Hajji su fara ajiye naira miliyan 8.5 a jihar Legas
Hukumar Jin Daɗin Alhazan jihar Legas ta buƙaci maniyyata a jihar da su fara ajiye naira miliyan 8.5 domin Hajjin shekarar 2025.
Hukumar ta buƙaci dukkan maniyatan da suke da niyyar…
Read More...
Read More...
Dole Musulmi da Kirista baki ɗaya su haɗa ƙarfi da ƙarfe wajen goya wa Falasɗinawa baya
Tsohon Ministan Sufurin Jiragen Saman na kasa, Cif Femi Fani-Kayode ya ce dole Musulmi da Kirista baki ɗaya su haɗa ƙarfi da ƙarfe wajen goya wa Falasɗinawa baya.
Ya bayyana…
Read More...
Read More...
Kungiyar Fityanul Islam ta nesanta kanta game da zanga-zanga da ake shirin yi a fadin Najeriya
Kungiyar Fityanul Islam ta nesanta kanta game da shirin zanga-zangar nuna adawa da tsadar rayuwa a fadin Najeriya wacce aka shirya gudanarwa daga ranar 1 zuwa 10 ga watan Augusta a…
Read More...
Read More...
Jirgi na biyu dauke da alhazan jihar Jigawa 553 ya sauka a filin jirgin sama dake Dutse
Jirgi na biyu dauke da alhazan jihar Jigawa 553 ya sauka a filin jirgin saman kasa da kasa na Nuhu Muhammad Sanusi dake Dutse babban Birnin jiha.
Jirgin na kamfanin Max air ya sauka…
Read More...
Read More...
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta fara binciken wani jami’inta da ya alakanta kansa da LGBTQ
Hukumar ta kaddamar da bincike kan lamarin ne bayan bidiyon jami’in ya karade ya karaɗe kafofin sada zumunta, tare da haifar da ce-ce-ku-ce.
Shugaban Hisbah, Sheikh Aminu Ibrahim…
Read More...
Read More...
Za’a iya shafe shekaru masu yawa ba’a magance kalubalen tsaro ba a Arewa maso yamma…
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Muhammadu Saad Abubakar III, ya ce za a iya kwashe sama da shekaru masu yawa kafin yankin Arewa maso Yamma ya iya magance kalubalen tsaro da kakkabe da ‘yan…
Read More...
Read More...
Kare martabar Sarkin Musulmi ya zama dole — Kashim Shettima
Mataimakin Shugaban Nijeriya Kashim Shettima ya shaida wa gwamnatin jihar Sokoto cewa ya zama wajibi a kare martabar Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III.
Jaridar…
Read More...
Read More...