Buhari Zai Saki Cin Bashin N2.342tr Wa Najeriya Daga Kasar Waje

0 222

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kudurta sake cin bashin N2.342trn don gudanar da wasu ayyuka a Najeriya. Shugaban majalisar dattawa a Najeriya, Ahmed Lawan ne ya karanta takardar da shugaba Muhammadu Buhari ya aike wa majalisar a zamansu na yau Talata 18 ga watan mayu. Legit.ng Hausa ta gano majalisar dattawan Najeriya ta wallafa bukatar shugaban kasan a shafin Twitter cewa shugaba Buhari na mika , “Kudurin Majalisar Kasa don aiwatar da karbar bashin waje na dala biliyan 2.18 a cikin Dokar Kasafin Kudin 2021”.

Leave a Reply

%d bloggers like this: