Da yake jawabi a wajen bikin kaddamarwar a Maiduguri, kwamishinan tarayya na hukumar, Bashir Muhammad, yace shirin wani bangare ne na kokarin hukumar wajen dawo da rayuwa kamar yadda… Read More...
Don haka ne “kungiyar yan jaridu reshen jihar Jigawa take yabo ga Sawaba FM da wannan hobbasa da kuma kokarin da kuke yi har ma da ragowar shirye-shiryenku cikin kwarewa da kuma bin… Read More...
Ministar jin kai, kula da annoba da jin dadin jama’a, Sadiya Umar Farouq, wacce ta kaddamar da kwamitin a Abuja, tace kwamitin zai yi aiki tukuru wajen samar da wani shirin kasa na… Read More...
Ministan aikin gona da raya karkara, Sabo Muhammad Nanono, ya sanar da haka a Abuja a wajen taron manema labarai na ministoci, gabannin bikin ranar abinci ta duniya. Read More...
Gwamna Babagana Umara Zulum a jiya Litinin ya ba da umarnin sabunta masana'antu 5 wanda a yanzu haka suke aiki amma basa samar kaya yadda ya kamata.
Masana'antun sune masana'antar!-->!-->!-->… Read More...
Kungiyar Nigeria ta Super Eagles karkashin mai horaswa Gernot Rohr zasu yi namijin kokari don ganin sun farfado daga rashin nasarar da suka yi a hannun zakarun nahiyar Afrika kasar… Read More...
Hukumomin lafiya sun rawaito cewa kusan mutane 12 ne aka gano sun kamu da cutar a birnin cikin karshen makon da ya gabata, wanda galibi ke da alaka da wani asibiti. Read More...
Shugaban kungiyar reshen jami’ar fatakwal Dr. Austen Sado, yace ko da yake wasu cikin abokan aikinsa, basu sami albashinsu ba tun watan fabarairun da ya gabata, said ai hakan, ba zai… Read More...