An zabi Harshen Hausa a Nahiyar Afrika Don Fassara A Ka’abah

0 273
Daya daga cikin fadar Hausawa

An zabi harshen hausa Dan gudanar da fassarar hudubar Ranar Arfa A kasar saudiyya

Shugaban manyan masallatan nan biyu (Ka’abah da Madinah), Sheikh Abdur-Rahman Bin Abdul-Aziyz As-Sudais, ya bada umarnin a fassara Hudubar ranar Arafah na wannan shekarar kai tsaye cikin manyan Harsunan duniya guda goma, ciki har da harshen Hausa, hukumomin masallatan sun duba cewa akwai mutane sama da miliyan dari da saba’in dake jin harshen Hausa a duniya.

Yarukan da za’a fassara Hudubar sune:

Hausa
  1. English.
  2. Malay.
  3. Urdu.
  4. Persian.
  5. French.
  6. Chinese.
  7. Turkish.
  8. Russian.
  9. Hausa.
  10. Bengali.
    .
    Acikin yarukan guda goma harshen Hausa ne kawai aka zaba daga Africa, wanda yake yaren Africa ne, duba da yanda yaren yake kara yawa a sassan duniya, kuma yake da manyan gidajen TV da Radio a manyan kasashen duniya.

Leave a Reply

%d bloggers like this: