An zabi Babayo Akuyam na jami’iyyar PDP, a matsayin kakakin majalisar dokokin jihar Bauchi

0 208

Kazalika, ‘Yan majalisar dokokin jihar sun zabe Ahmed Abdullahi,daga mazabar Das a matsayin mataimakin kakakin majalisar dokokin jihar.

Zaben na jiya laraba na zuwa kwanaki biyar, bayan da kotun daukaka kara da cire Abubakar Suleiman a matsayin dan majalisa mai wakiltar mazabar Ningi wanda shine kakakin majalisar. Cikin hukuncin da kotun ta yanke a juma’ar data gabata, Kotun ta bada umarnin a sake zabe a rumfunan zabe 10 na mazabar Ningi.

Leave a Reply

%d bloggers like this: