An shafe daren Jiya ana ta kai hare-hare Zirin Gaza.

0 321

A cewar hukumomin yankin hare-hare ta sama ya latata wasu Garuwawa dake makwabtaka da Gaza, inda mutane fiye da 50 suka mutu a daren na jiya galibin su fararan hula.

Majalisar dinkin tace tana kokarin tsugunnar da mutane 200,000 da suka rabu da muhallan su, wato kashi 10 na mutanen zirin Gaza.

Yanzu haka mutane a yankunan na rayuwa ruwa da abinci da kuma wutar lantarki,inda suke zuwa gidaje Biredi domin neman abinci,bankuna kuma na baiwa jam’a tallafin yan kudade. Ministan lafiya a kasar yace cibiyoyin lafiya da asibitoci sun kasance a rufe sama da sa’o’I 24

Leave a Reply

%d bloggers like this: