An kaddamar da Dashen Bishiyoyi Sama Da Dubu Uku a Garin Hadejia

0 226

kungiyar dake kare muhalli da dashen bishiyoyi tare da gidauniyar UNIK Impact Foundation da kuma Iya Foundation, sun kaddamar da dashen bishiyoyi sama da 3,000 a garin Hadejia.

Da yake jawabi ga dandazon mahalarta taron, ciki har da jami’an gwamnati, tsohon ministan kasashen waje, Dr. Nuruddeen Muhammad, ya bukaci masu ruwa da tsaki da su kara kaimi domin yaki da duk abinda ka iya barazana ga muhalli.

Leave a Reply

%d bloggers like this: