An dakatar da tantance sahihancin takardun Digiri na jami’o’in Jamhuriyar Benin da Togo

0 433

Ma’aikatar ilimi ta gwamnatin tarayya ta dakatar da tantance sahihancin takardun Digiri na jami’o’in Jamhuriyar Benin da Togo sai an kammala bincike.

Dakatarwar zata fara aiki daga yau biyu ga watan Janerun wannan shekarar, wannan ya biyo bayan wani binciken kwa-kwaf da Jaridar Daily Nigerian ta yi inda wakilin ta ya kammala Digirin sa cikin makonni 6 kacal.

Leave a Reply

%d bloggers like this: