Yau za a sake ɓarje gumi a mako na 5 na gasar NPFL amma sai dai kuma dukkansu biyun manyan ƙungiyoyi ne a gasar.
A wasanni hudun Kano Pillars tayi nasara 2 canjaras 2.
Yayinda wasan karshe na Eyimba tayi rashin nasara a kan ƙungiyar Heartland FC 0-2.
Ga wasu daga cikin wasanni 10 tsakanin manyan ƙungiyoyin a gasar NPFL.
ENYIMBA FC DA KANO PILLARS FC
July 2019 (NPFL Championship playoffs)
Kano Pillars 2-0 Enyimba.
February 2018, Kano Pillars 1-1 Enyimba
July 2017, Enyimba 1-0 Kano Pillars
March 2017, Kano Pillars 3-1 Enyimba
July 2016, Enyimba 2-1 Kano Pillars
May 2016, Kano Pillars 1-2 Enyimba
August 2015, Enyimba 1-0 Kano Pillars
April 2015, Kano Pillars 1-0 Enyimba
November 2014, Enyimba 3-1 Kano Pillars
June 2014, Kano Pillars 1-0 Enyimba.