Sauran Kiris Duk Masu Korona A Jigawa Su Warke

Gwamnatin jihar Jigawa ta sanar da cewa marasa lafiya 222 daga cikin 283 da suke fama da cutar corona a jihar an sallame su.

Gwamna Muhammadu Badaru Abubakar ya sanar da hakan jiya Litinin lokacin da yake jawabi ga manema labarai a Dutse.

  • Hisba ta kai samame wasu gidajen sayar da barasa uku a jihar Jigawa
    Rundunar Hisba ta jihar Jigawa ta kai samame wasu gidajen sayar da barasa uku a garin Kazaure. Hakan na kunshe ne a wata sanarwa da rundunar ta bawa manema labarai Sanarwar ta ce a lokacin samaman rundunar ta yi nasara kama kwalaben barasa dubu daya da dari da sabain da shida. Daga nan sanarwar ta […]
  • Aƙalla mutane uku ne suka rasu a wani sabon rikicin manoma da makiyaya a Jihar Nasarawa
    Aƙalla mutane uku ne suka rasu a wani sabon rikicin manoma da makiyaya a yankin Dogon Duste da ke tsakanin ƙananan hukumomin Nasarawa da Toto a Jihar Nasarawa. Kwamishinan ’yan sandan jihar, Umar Nadada ne tabbatar da aukuwar lamarin a ranar Litinin 18 ga watan Nuwamba da misalin ƙarfe 4:30 na yamma. Jami’in ’yan sandan […]
  • Jam’iyyar PDP ta sanar da ɗage babban taron shugabaninta na ƙasa
    Babbar jam’iyyar hamayya ta PDP a kasar nan, ta sanar da ɗage babban taron shugabaninta na ƙasa karo na 99 da ta shirya gudanarwa ranar 28 ga watan Nuwamban da muke ciki. Cikin wata sanarwa da babban sakataren jam’iyyar na ƙasa, Sanata Samuel Anyanwu ya fitar jiya Alhamis, ya ce an ɗage taron shugabannin jam’iyyar […]
  • Ƙungiyar Tuntuɓa ta Dattawan Arewa ta dakatar da shugaban majalisar ƙolinta
    Ƙungiyar Tuntuɓa ta Dattawan Arewa wato Arewa Consultative Forum (AC) ta ce ta dakatar da shugaban majalisar ƙolinta, Mamman Mike Osuman dangane da wasu kalamai da aka alaƙanta da shugaban a wani taronta da ta yi ranar Laraba a Kaduna. A wata sanarwa da kungiyar ta fitar ta musanta wasu bayanai da ke yawo cewa, […]
  • Za’a dauki matakin kafa ‘yan sandan jihohi a Najeriya
    Gwamnatin tarayya hadi da gwamnonin jihohi za su dauki matakin kafa ‘yan sandan jihohi a mako mai zuwa. Gwamnan jihar Bayelsa Duoye Diri ne ya bayyana hakan ga manema labarai a fadar gwamnatin tarayya dake Abuja a jiya Alhamis bayan kammala taron majalisar tattalin arzikin kasa. Diri ya bayyana cewa hukumar zabe ta bai wa […]

Yace an sallami marasa lafiyar saboda sun warke daga cutar corona.

Gwamnan ya kuma sanar da cewa gwamnatinsa ta dage dokar kulle data hana cin kasuwa a jihar.

A cewarsa, Almajirai 120 na daga cikin wadanda aka sallama, wanda ya kawo saura Almajirai 2 kacal da basu gama warkewa ba, suka rage a wajen killace mutane.

BadaruCOVID - 19JigawaKORONA
Comments (0)
Add Comment