Tsawa a jiya Laraba ta kashe jami’ai 3 na hukumar kiyaye hadura ta kasa, dake aiki da reshen hukumar na jihar Ogun.
Ance tsawa ta fada kan jami’an a ofishinsu dake tsohon toll gate a Ilese, yankin karamar hukumar Ijebu ta Arewa da Gabas, dake jihar.
- Wadda ta zuba guba a abincin bikinta ta amsa laifinta
- An kama mutum 751 kan zargin zamba ta intanet cikin shekarar 2024 a Najeriya
- Najeriya ta fara gwajin cutar HMPV kan fasinjojin da ke shiga ƙasar
- An ƙwace izinin zama ɗan ƙasa na makusantan Bazoum
- Sojin Najeriya sun kashe ƙasurgumin ɗanbindiga, Sani Rusu a jihar Zamfara
- Har yanzu ina jam’iyyar APC – El-Rufa’i
An gano cewa lamarin ya auku da misalin karfe 10 na safe lokacin da jami’an hukumar ke shirin atisayen safiya.
Jami’ar ilimintar da jama’a ta hukumar kiyaye hadura, reshen jihar Ogun, Florence Okpe, ta tabbatar da aukuwar lamarin.
Okpe, sai dai, tace har yanzu ba a san musabbabin mutuwar
ba.