Kungiyar dalibai ta Najeriya NANS ta roki gwamnatin tarayya da gwamnatin jihohi da su dauki matakin sake bude makarantu domin cigabada da gudanar da karatu, tare da cewa cigaba da rufe makarantun yana haifar da illa ga dalibai.
Shugaban kungiyar haka kuma ya gargadi wadanda nada kansu a matsayin hukumomin kungiyar tare da yada labaran kanzon kurege da sunan mahukuntan kungiyar da su dakata da aiakata haikan.
- Obasanjo ba shugaban da za a yi koyi da shi bane – Gwamnatin Tarayya
- Aƙalla ‘yan ƙasar Nijar 300 ne ake zargin hukumomin Libiya sun tsare
- Mutum 7 sun mutu yayin zanga-zangar bayan zaɓe a Mozambique
- Da yiwuwar Amurka ta fitar da hannunta daga yaƙe-yaƙen ƙasashen ƙetare
- Ƙungiyar dillalan man fetur ta cimma matsaya da Dangote kan sayen man fetur
Cikin jawaban da kungiyar tayi na dauke da sa hannun hukumomin kungiyar da suka hada da Akintaye Babatunde, Kowe Odunayo, Bamgbose Tomiwa, Agbogunleri Seun, da kuma Fadare Blessing.
Kungiyar ta bayyana cewa abinda ta sa a gaba shine Muradin daliban da ke fadin kasar nan.