Kwamatin kwararru na shugaban kasa kan ambaliyar ruwa ya bada tabbacin lalubo hanyoyin da suka dace domin rage matsalar ambaliyar ruwa a jihar Jigawa Read more
An gano gawarwakin mutane 28 da yan bindiga suka kashe a garin Nouna da ke arewa maso yammacin kasar Burkina Faso Read more
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta ceto rayuka fiye da 1,000 da dukiyoyi kimanin miliyan 905 daga gobara 867 da aka samu a 2022 Read more
Gwamnan Badaru ya musanta cewa Tinubu zai zama shugaban kasar kudancin Najeriya ne kadai idan ya ci zabe Read more
Shugaban Buhari yace Najeriya za ta taimakawa jamhuriyar Burundi ta fita daga cikin matsi domin hadin kan Afrika Read more
Majalisar shura kan harkokin addinin Musulunchi ta koka bisa kisan Musulmai a kudancin Najeriya daga wasu wadanda ba Musulmai ba Read more
Mutane 4 ne suka mutu bayan wani hatsarin sama da aka yi tsakanin wasu jirage masu saukar ungulu a gabar tekun Gold Coast na kasar Australia Read more