Shugaban INEC ya bayyana cewa zabukan da ke tafe na fuskantar barazanar sokewa ko dagewa idan har ba a samu sauki a kalubalen tsaro ba Read more
Masarautar Kazaure ta raba zakkar hatsi da dabbobi na sama da Naira miliyan 8 da dubu dari 5 ga marasa galihu Read more
Gwamnatin tarayya ta bayyana damuwar ta bisa sace fasinjojin jirgin kasa da aka yi a tashar jirgin kasa ta jihar Edo Read more
Gwamnatin kasar Chadi ta dakile wani yunkurin tada zaune tsaye da jami’an sojoji da wani fitaccen mai fafutukar kare hakkin bil’adama suka yi Read more
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wasu mutane 61 da ake zargi da aikata laifukan bangar siyasa Read more
Jam’iyyar PDP ta kaddamar da kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa da kwamitin gudanarwa na kananan hukumomin Kano Read more
An gano gawarwaki 14 yayin da wasu 6 suka bace a wani hatsarin kwale-kwale da ya afku a jihar Kebbi Read more