Hukumomin lafiya sun tabbatar da barkewar cutar sankarau a kananan hakumomin jihar Jigawa 6 Read more
Hukumar Nema ta ce za ta tsaurara tsaro a rumbunan ajiye kayan abincinta da kuma ofisoshinta da ke faɗin kasa Read more
Shugaba Tinubu da sarkin Qatar sun sanya hannu kan wasu alkawura da za su bude kofar inganta fannoni a Najeriya da Qatar Read more
Kungiyar New Incentives ta gabatar da taron bibiyar shirin taimakawa mata masu shayarwa da jarirai a jihar Jigawa Read more
Rundunar sojin sama ta Operation Hadarin Daji ta kai samame maboyar ‘yan ta’addan Ado Aliero da Dankarami a jihohin Zamfara da Katsina Read more
Wasu daga al’ummar Malammadori da Kirikasamma sun nemi ɗaukin gwamnatin jihar Jigawa kan yin noma a dazukan da gwamnatin ta hana Read more
Shugaban kasa Bola Tinubu ya aika da sabbin sunayen ministoci da Majalisar Dattawa za ta tantance su Read more