Bayan zaman tattaunawar da ya gudana tsakanin wakilcin ministan Ilimi da Kwamishinan ilimin jihar Jigawa tare da sauran ma’aikatu da hukumomin da abin ya shafa da kuma wakilan shiyya-shiyya tare da masu makarantu masu zaman kansu karkashin kungiyar (NAPPS), an cimma matsayar dawowa karatu a fadin jihar Jigawa.
Dawowa karatu zango na 3rd Term 25 Octoba – 18 Disamba 2020.
1st Zangon karatu na farko zai fara 17 Janairu 2020 zuwa 9 Afrilu 2021 (Mako 10)
2nd Zangon karatu na biyu zai fara 16 Mayu 2020 zuwa 16 Yuli 2021 (Mako 9)
3rd Zangon karatu na uku zai fara 1st Agusta 2020 zuwa 29 Oktoba 2021 (Mako 12).
- Karamar hukumar Guri ta amince da aikin girka famfunan ruwa guda 3 a yankunan karamar hukumar
- Dole ne a fara gwajin kwayoyi ga sabbin yan NYSC – Hukumar NDLEA
- CBN ya amince da bai wa mahajjata kuɗin guzirinsu a hannu
- An kama wata mata mai shekaru 40 bisa zarginta dayin lalata da yaro dan shekara 12
- Gwamnatin Tarayya ta saki naira biliyan 50 domin biyan malaman jami’o’i a Najeriya