Adam Zango Ya Fice Daga Kanywood

Fitaccen jarumin fina-finan hausa nan wato Adam A Zango ya sanya ƙafa ya fice daga masana’antar KANYWOOD.

Adam Zango ya bayyana ficewar ta sa ne daga shafinsa na sada zumunta na fasebuk. Ina da ya bayyana shugabancin ƙungiyar a matsayin wanda ya ke doron kama karya.

A ƙarshe jarumin ya bayyana kan sa a matsayin mai zaman kan sa a harkar fina-finan.

FilmKannywoodKanoNishadi
Comments (0)
Add Comment