– An gudanar da gangamin ne a yau Talata, 4 ga watan Mayu, a garin kadunan.
Iyaye na zanga zanga a Kaduna kan satar yaran makarantar kwalejin Kaduna da akayi a kwanakin baya.
Hakan ya biyo bayan tirjiyar da Gwabnan jihar, Nasir Ahmad El-Rufa’i yayi kan sasanto dan kwatosu daga hannun yan bindigar.
Muna tafe da karin bayani