Bayan cefa kwallaye 5 a wasan da Chelsea ta buga yau da rana tsakaninta da takwararta Norwich City, Frank Lampard sabon mai horas da Kungiyar ta Chelsea ya samu nasara a karon farko.
Wasan dai an tashi Chelsea na da ci 3 yayin da Norwich City ta jefa kwallaye 2.