Aƙalla mutum 55 aka kashe cikin sa’o’i 24 a Gaza

0 145

Ma’aikatar lafiya karkashin ikon Hamas a Gaza ta ce aƙalla mutum 55 aka kashe a Gaza cikin sa’o’i 24 da suka wuce, sannan an jikkata wasu 329.

A wani sabon bayani da ma’aikatar ta fitar, ta ce aƙall Falasɗinawa 42, 344 ne aka kashe sakamakon samamen da Isra’ila ta fara kai wa Gaza tun bayan harin da Hamas ta kai cikin Isra’ilar ranar 7 ga Oktoba, inda aka jikkata 99,013.

Leave a Reply

%d bloggers like this: